Kanberra

From Wikipedia, the free encyclopedia

Kanberra
Remove ads

Kanberra ko Canberra (lafazi: [kanebera]) birni ne, da ke a ƙasar Asturaliya. Shi ne babban birnin ƙasar Asturaliya (babban birnin tattalin arziki Sydney ne). Kanberra yana da yawan jama'a 403,468, bisa ga jimillar shekerar 2016. An kuma gina birnin Kanberra a shekarar 1913 bayan haifuwan annabi Issa.

Quick Facts Wuri, Babban birnin ...
Thumb
Kanberra.
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads