Larry Page
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Lawrence Edward Page[1][2][3] an haife shi a ran (26) ga waran Maris a shekara ta alif (1973) ɗan kasuwa ne kuma masanin kwamfuta dake kasar Amurka. Larry Page da Sergey Brin, su ne suka kafa kamfanin Google a shekara ta alif (1998).[4][5]
Remove ads
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.






Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads