Luka Modrić
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Luka Modrić (an haife a ranar 9 ga watan satumba shekara ta alif dari tara da tamanin da biyar 1985 ) shi ne dan wasan kwallon kafa ta kasar Kroatiya. Yana buga wasa ma Kungiyar kwallon na kasar Kroatiya yana buga tsakiya a kungiyar kwallo na Real Madrid da kasar sa kroatiya
HOTO
- modric yana amsar kyauta
- modric a 2010
- Modric a cikin fili
- modric yana tafi
- modric a kungiyar real Madrid Fc
- modric a fili a real Madrid
- modric a kasar sa
- modric tareda Ronaldo.
- modric a shekarar 2018
- modric a kayan gida
Remove ads
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads