Mashi

Karamar hukuma ce a Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia

Remove ads

Mashi karamar hukuma ce a jihar Katsina a Najeriya, tana iyaka da Jamhuriyar Nijar . Hedkwatar ta tana cikin garin Mashi da ke kudu maso yammacin yankin a12°59′00″N 7°57′00″E . Tana da yanki na 905 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar 2006. Lambar ofishin tura sakonni na yankin ita ce 823.[1] Mashi gari ne mai dumbin tarihi da sarautu daban daban tun daga zamanin mulkin turawa har zuwa samun yancin kai na nigeria da kuma kafuwar jihar katsina

Quick Facts Wuri, Yawan mutane ...
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads