Mihrab
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
A Mihrab ( Larabci: محراب pl. محاريب ) wani gurbi ne a bangon masallaci . Yana nuna mafuskanta (alkiblar Kaaba a Makka, alkiblar da ya kamata Musulmai su fuskanta yayin addua). Bangon da mihrab din yake a ciki shine " katangar alƙibla ."



Remove ads
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads