Mohammed Buba Marwa
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Mohammed Buba Marwa (An haife shi a ranar tara 9 ga watan Satumban shekarar Alif 1953). Ya kasance Soja[1] ne kuma ɗan siyasa a ƙasar Najeriya[2].
Remove ads
Aiki
Yayi gwamna (a lokacin mulkin soja ƙarƙashin shugaban ƙasa Ibrahim Babangida[3] da Sani Abacha[4]) jihar Borno[5], da jihar Lagos[6] daga Agusta a shekarar alif 1996 zuwa Mayu a shekarar alif 1998 (bayan Olagunsoye Oyinlola - kafin Bola Tinubu[7]). Kuma Buba Marwa shine shugaban Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) ta Tarayyar Najeriya wanda shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya naɗa shi, Ranar sha bakwai ga watan Janairun shekarar dubu biyu da ashirin da daya. 2021.
Remove ads
Siyasa
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads