Morgan Freeman
Ba'amurke ɗan wasan kwaikwayo, darektan fim, kuma mai ba da labari From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Morgan Porterfield Freeman Jr. (an haife shi 1 ga watan yuni shekarar alif dari tara da talatin da bakwai miladiyya 1937) dan wasan kwaikwayo ne ,dan kasar amurka ne, darekta, furodusa kuma mai ba da labari.


Sannan kuma mai kiwon zuma ne.[1]
Remove ads
Rayuwar farko

An haifi Freeman a Memphis, Tennessee a ranar 1 ga watan Yunin, shekarar alif dari tara da talatin da bakwai miladiyya 1937. [2] Ya fara wasan kwaikwayo tun yana dan shekara tara a wasan makaranta kuma yana dan shekara 12 ya lashe gasar wasan kwaikwayo a jiharsa. Morgan yayi ayyuka da yawa na wasan kwaikwayo har zuwa shekarar 1968 lokacin da ya sami rawar farko akan Broadway a cikin Musical mai suna Sannu, Dolly! . An san shi da tattausan muryarsa. Ya ba da gudummawar kudade da dama ga jam'iyyar Democrat. Da zarar ya bayyana cewa "Jamhuriya sun tsorata ni."[3]
Remove ads
Wasu fina-finai
Wasu fina-finan da Freeman ya kasance a ciki sun hada da:
- Brubaker as Walter (1980)
- Unforgiven as Ned Logan (1992)
- The Shawshank Redemption as Red (1994)
- Outbreak as Gen. Billy Ford (1995)
- Se7en as Detective Lt. William Somerset (1995)
- Bruce Almighty as God (2002)
- Batman Begins as Lucius Fox (2005)
- Evan Almighty as God (2007)
- The Dark Knight as Lucius Fox (2008)
- Invictus as Nelson Mandela (2009)
- RED as Joe (2010)
- The Dark Knight Rises as Lucius Fox (2012)
- Olympus Has Fallen as Speaker of the House Allan Trumbull (2013)
- The Lego Movie as Vitruvius (2014)
- Transcendence as Joseph Tagger (2014)
- Ted 2 as Patrick Meighan (2015)
- London Has Fallen as Vice President Allan Trumbull (2016)
- The Nutcracker and the Four Realms as Drosselmeyer (2018)
Remove ads
Manazarta
Sauran gidajen yanar gizo
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads