Mr. and Mrs. (2012 film)

2012 fim na Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia

Mr. and Mrs. (2012 film)
Remove ads

Mista da Mrs. fim ne na wasan kwaikwayo na soyayya na Najeriya na shekarar 2012 wanda Chinwe Egwuagu ya rubuta kuma ya shirya shi kuma Ikechukwu Onyeka ya ba da umarni, tare da Nse Ikpe Etim, Joseph Benjamin, Barbara Soky, Thelma Okoduwa da Paul Apel.

Quick facts Asali, Lokacin bugawa ...
Thumb
Hoton thomas
Remove ads

Ƴan wasa

  • Nse Ikpe Etim a matsayin Susan Abbah
  • Joseph Benjamin a matsayin Kenneth Abbah
  • Barbara Soky a matsayin Mrs Abbah
  • Thelma Okoduwa-Ojiji a matsayin Linda
  • Paul Apel a matsayin Charles
  • Chioma Nwosu a matsayin Mrs Brown
  • Mpie Mapetla a matsayin Monica
  • Nonye Ike as Kate
  • Beauty Benson a matsayin Maggie
  • Paul Sambo a matsayin Mr Brown
  • Thumb
    Mr. and Mrs. (2012 film)
    Babajide Bolarinwa a matsayin Mr Abbah

Kafofin watsa labarai na gida

Thumb
Mr. and Mrs. (2012 film)

An saki fim ɗin akan DVD a ranar 20 ga Agusta 2012. A cewar Chinwe, wasan kwaikwayon da Mr. da Mrs. suka yi ya kasance abin yabawa a gidajen wasan kwaikwayo kuma tana samun buƙatu da yawa game da sakin faifan DVD, don haka ta yi tunanin lokaci ya yi don fitar da DVD.[1] An fara fitar da fim ditn ne a Ghana mako guda kafin a fitar da faifan DVD a hukumance kuma ya samu karbuwa sosai, tare da sayar da abin yabawa a Gold Coast a wannan makon.[2]

Remove ads

Magana

Quick facts Asali, Lokacin bugawa ...

Hanyoyin haɗi na waje

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads