Naima Bakkal
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Naima Bakkal (an haife ta a ranar 28 ga watan Agustan shekara ta 1990) 'yar wasan Taekwondo ce ta ƙasar Maroko
Ta wakilci Morocco a gasar Olympics ta bazara ta 2016 a Rio de Janeiro, a cikin nauyin mata na 57 kg. [1]
Remove ads
Bayanan da aka ambata
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads