New Jersey

From Wikipedia, the free encyclopedia

New Jersey
Remove ads

New Jersey: jaha ne daga jahohin ƙasar Tarayyar Amurka, A arewa maso gabashin ƙasar. Jahar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1787.

Quick facts Kirari, Official symbol (en) ...

Babban birnin jahar New Jersey, Trenton ne. Jahar New Jersey yana da yawan fili kimanin kilomita ar ba’in 22,591, da yawan jama'a 8,908,520.

Gwamnan jihar New Jersey Phil Murphy ne, daga zaben gwamnan a shekara ta 2017.

Thumb
Remove ads

Hoto


Jihohin Taraiyar Amurka
Alabama | Alaska | Arizona Arkansas | California | Colorado | Connecticut | Delaware | Florida | Georgia | Hawaii | Idaho | Illinois | Indiana | Iowa | Kansas | Kentucky | Louisiana | Maine | Maryland | Massachusetts | Michigan | Minnesota | Mississippi | Missouri | Montana | Nebraska | Nevada | New Hampshire | New Jersey | New Mexico | New York | North Carolina | North Dakota | Ohio | Oklahoma | Oregon | Pennsylvania | Rhode Island | South Carolina | South Dakota | Tennessee | Texas | Utah | Vermont | Virginia | Washington | West Virginia | Wisconsin | Wyoming
Remove ads
Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads