Ngazargamu

From Wikipedia, the free encyclopedia

Ngazargamu
Remove ads

Ngazargamo, (Birnin Ngazargamu ko Gazargamu), takasance itace Daular Bornu daga ca. 1460 zuwa 1809. Wanda take a 150;km yamma da Tabkin Chadi a Jihar Yobe a kasar Nigeria ayanzu, kyawawan abubuwan da suka kasance a birnin suna nan har yanzu a garin. Ganuwar da ta zagaye birnin nada nisan 6.6 km da tsayin t 5 m.

Quick facts Wuri, Babban birnin ...
Thumb
Ngazargamu
Thumb
Ngazargamu
Thumb
Ngazargamu

Babban birnin in gina ta ne a circa 1488, lokacin sarautar Mai Ali Gazi (1476-1503). Tana nan ne a Rafin Komadugu Gana da Komadugu Yobe, kusa da Geidam.[1][2]

Thumb
hoton kotun Birnin Ngazargamo wanda aka kafa shi a shekara 1488

Birnin tazama a waccan lokaci babban cibiyar karantar da Addinin musulunci ta daular Bornu, ƙarƙashin Mai Idris Alooma.[1]

A 1808, Gazargamo ta koma hannun Fulani lokacin jihadi.[3][2]

Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads