Ola Rotimi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Olawale Gladstone Emmanuel Rotimi Wanda aka fi sani da Ola Rotimi (an haife shi ranar 13 ga watan ogusta 1938).[1]
Yana daya daga cikin manyan marubutan Najeriya.[2]
Remove ads
Farkon Rayuwa
Rotimi dane ga Samuel Gladstone Enitan Rotimi inginiya ne. Da kuma Dorcas Adole Oruena Addo.
An haife shi a Sapele Nigeria.[3]
Karatu

Yayi makarantar St. Cyprian's school a patakol daga 1944 zuwa 1949. Kuma yayi Methodist Boys High School a jihar legas. Kafin ya samu tafiya amurka a shekarar 1959 domin yin karatu a jamiar Boston. Inda ya karanci Fine Art.
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads