Pleasure and Suffering

From Wikipedia, the free encyclopedia

Remove ads

Pleasure and Suffering ( Larabci: المتعة والعذاب , al-Mutåt wal-Âzab [1] ko al-Moutʾah wal-ʾadhāb [2] ) fim ɗin Masar ne da aka yi kimanin shekara ta 1971. [1] Niazi Mostafa ne ya ba da umarnin fim ɗin. [2] Manyan jaruman shirin su ne Shams al-Baroudi da Nour al-Sherif . [1]

Quick facts Asali, Lokacin bugawa ...
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads