Reine Swart
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Reine Swart (née Malan; an haife ta ranar 17 ga watan Mayu 1990) darakta ce ta Afirka ta Kudu, marubuciya kuma ƴar wasan kwaikwayo. Ta fito a fim ɗin Afrikaans mai suna Die Pro (2015).[1][2][3][4]Ta bayyana tare da Tye Sheridan, Bel Powley da Emory Cohen a fim ɗin Detour (2016). A talabijin, ta bayyana a cikin jerin SyFy Dominion, jerin kykNET, Villa Rosa, da jerin CBBC Jamillah da Aladdin.

Remove ads
Rayuwa ta farko
Swart ta halarci Afrikaanse Hoër Meisieskool. Ta kammala karatun digiri a fannin injiniyan masana'antu daga Jami'ar Pretoria a shekarar 2012.
Fina-finai
Fim
Television
Remove ads
Manazarta
Hanyoyin Hadi na waje
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads