Saliyo
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Saliyo ko Sierra Leone ƙasa ce dake a nahiyar Afirka, a yankin yammacin Afirka. tana da iyaka da Laberiya daga kudu maso gabas, da koma Guinea da ga arewa, tana da fadin kasa kimanin murabba'i 71,740,Km (27,699sq mi) kuma tana da yawan jama a kimanin 7,092,113, bisa ga jimilan shekara ta 2015. Babban birnin Saliyo Freetown ne.










Remove ads
Hotuna
- Taswirar kasar
- Cap Sierra Leone
- Babban Hakimin Shugaban Kasa Alhaji Issa B. Kamara na Gallines Peri, Blama (Lardin Pujehun), Saliyo
- Dutsin Bintumani
- Dutsen Bintunami, Saliyo
- Sierra Leone - Kenema
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads