Sambasa Nzeribe

From Wikipedia, the free encyclopedia

Remove ads

Sambasa Nzeribe listeni (an haife shi Chiedozie Nzeribe Siztus) ɗan wasan kwaikwayo ne na fina-finai da talabijin na Najeriya, samfurin kuma mai nishadantarwa.

Quick facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Remove ads

Tarihi

Ya fito ne daga Jihar Anambra ta Najeriya.

Ayyuka

fito a fina-finai da yawa na Najeriya, ciki har da A Mile from Home (2013) Out of Luck (2015), Just Not Married (2015),[1][2] A Soldier's Story (2015), Hotel Choco (2015), [3] The Wedding Party (2016), The Island (2018), Slow Country (2018), Elevator Baby (2019), Kasala (2018) da The Ghost and the Tout (2018). [4][5][6]

Kyautar

A shekara ta 2016, ya lashe lambar yabo ta AMVCA ta biyu a jere don "Mafi kyawun Actor a cikin Drama".[7][8][9]

Hotunan fina-finai

Rayuwa ta sirri

Sambasa ya girma ne a cikin mawuyacin hali, bayan ya rasa mahaifinsa tun da wuri. Ya girma a Isolo, Jihar Legas . ci gaba da sha'awar yin wasan kwaikwayo yayin da yake girma, kuma yana da ƙwazo sosai tare da ƙungiyar mawaƙa da ƙungiyoyin wasan kwaikwayo.

Kyaututtuka da gabatarwa

Ƙarin bayanai Shekara, Bikin bayar da kyautar ...
Remove ads

Duba kuma

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads