Sikkim

From Wikipedia, the free encyclopedia

Sikkim
Remove ads

Sikkim Jiha ce, da ke yakin arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 7,096 da yawan jama’a 610,577 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1975. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Gangtok ne. Ganga Prasad shi ne gwamnan jihar. Jihar Sikkim tana da iyaka da jiha ɗaya (Bengal ta Yamma a Kudu), da ƙasashen uku (Sin a Arewa da Arewa maso Gabas, Bhutan a Gabas, Nepal a Yamma).

Quick facts Wuri, Babban birni ...
Thumb
Taswirar yankunan jihar Sikkim.
Remove ads

Hotuna

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads