Nepal
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Nepal ƙasa ce da ke a nahiyar Asiya. Nepal tana da iyaka da ƙasashe biyu, Daga arewacin kasar Sin, Daga gabashin da yammacin da kudu kasar Indiya.
Shugaban ƙasa: Bidhya Devi Bhandari (2015) Firaminista: Khadga Prasad Oli (2018)
- Kauyen Kagbeni
- Gada kusa da Tatopani
- Baba a Nepali
- Tullai a Nepal
- Tabkin Gasaykunda
- Wani gunki akan ruwa
- Mutanen alada surkulle
- Gidaje
- Saddhu's uku a a Katmandu durbar square
Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Remove ads
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads