Takieta
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Takiéta, gari ne, da ke kudu maso tsakiyar Nijar, a Sashen Mirriah, a yankin Zinder . yana kan titin Nationale 1 (Niger), babban titin gabas zuwa yamma, kusan rabin hanya tsakanin Zinder da Tessaoua.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads