Talaat Zakaria
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Talaat Zakaria ( Larabci: طلعت زكريا 18 Disamba 1960[1] - 8 Oktoba 2019) ɗan wasan kwaikwayo ne na Masar. A cikin shekarar 1984, Zakaria ya kammala karatu daga The Higher Institute of Dramatic Art of Egypt kuma ya fara aikinsa na wasan kwaikwayo ta hanyar taka rawa a cikin fina-finai, wasan kwaikwayo, da shirye-shiryen talabijin da yawa.

Remove ads
Tarihin Rayuwa
A shekara ta 2005, Zakariyya ya samu babban hutu lokacin da ya taka rawar farko a fim ɗin Haha w Tofaha tare da fitacciyar 'yar wasan Masar Yasmin Abdulaziz. Wannan fim ɗin ya nuna yadda ya tashi daga ɗan wasan kwaikwayo zuwa matsayin jarumin barkwanci a cikin fina-finan Masar.
Zakaria ya mutu a ranar 8 ga watan Oktoba 2019 daga kumburin kwakwalwa yana da shekaru 58.[2]
Filmography
Remove ads
Talabijin
Gidan wasan kwaikwayo
- Du Re Me Fasolia
- El-Boubou
- War'a kol Magnon Emra'a
- Kahyon Rabah Mellion
- Sokar hanem
- We Ba'deen?
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads