Tripoli

From Wikipedia, the free encyclopedia

Tripoli
Remove ads

Tripoli, shine babban birnin kasar Libya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2018, yana dayawan jama`a jimilar mutane 1,158,000. An gina birnin Tripoli a karni na bakwai kafin haifuwan annabi Issa.

Thumb
Tsohuwar kofar kasuwa, Tripoli
Thumb
Dandozon mutane a dandalin Martyrs Square
Quick Facts Wuri, Babban birnin ...
Thumb
Tripoli.
Remove ads

Hotuna

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads