Vicky Zugah
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Victoria Zukah anfi saninta da Vicky Zukah ta kasance yar kasar Ghana, yar'fim mai celebrity ce wacce take daga Yankin Volta na kasar Ghana.[1]

Farkon rayuwa
Itace yarinya ta uku ga Mr. Komla Zugah tare da mahaifiyarta Miss Beatrice Patu wanda suke daga Yankin Volta a kasar Ghana.[1]
Aiki

Vicky ta kuma fito acikin fim yare da Jackie Appiah da marigayiya Suzzy Williams a fim din ta na farko Trokosi wanda yazama fim na farko data fara shahara aciki.[2][3][4]
Fina-finai
Jerin fina-finan da ta fito acikin su.[2][5][6][7][8]
- Trokosi
- Total Exchange
- Cross My Heart
- My Darling Princess
- June 4
- Araba Lawson
- Big Girl Club
- Girls Connection
- True Colour
- Pretty Queen
- Tears of Womanhood
- The Return of Beyonce
- The Bible
- King without culture
- Iyawa no
- Agatha
- Act of Shame
- Mummy's Daughter
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads