Zakka

From Wikipedia, the free encyclopedia

Zakka
Remove ads

Zakkah ɗaya ce daga cikin rukunnan Musulunci guda biyar wadda ta ke zama wajibi a kan dukkan wani musulmi namiji da mace, yaro da babba. Ana fitar da ita ne daga cikin dukiyar da mutum ya mallaka wanda ya haɗa da tsabar kudi, kadara, da kuma ma'adanai wanda yakai tsawon wani adadi na musamman sannan kuma ta kai wani lokaci keɓantacce zuwa ga waɗansu keɓantattun mutane.[1][2] Allah Maɗaukakin Sarki yana cewa a cikin Alqur'ani mai girma a cikin suratul Baƙarah, وَأَقِيمُواْ الصَّلاَةَ وَآتُواْ الزَّكَاةَ وَارْكَعُواْ مَعَ الرَّاكِعِينَ Aya-43.

Quick facts Bayanai, Bangare na ...
Remove ads

wanda za abama zakka

Masu cin Zakkah mutane takwas ne (8) kamar yadda Ayar Alqur'ani tayi bayani akansu.

  1. Talakawa (Faqirai)
  2. A kan Tafarkin Allah (Fi sabilillihi)
  3. Bayi
  4. Waɗanda ake jansu zuwa musulunci
  5. Miskinai
  6. Matafiyi wanda bada saɓon Allah ba
  7. Waɗanda ake bi bashi
  8. Masu aiki a kan dukiyan zakka

wadanda bai kamata aba zakka ba sune;

  1. Masu arziki
  2. Wanda sukayi ridda watau suka bar Addinin Musulunci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads