Cristina Direito Branco aka Branca (an haife shi a ranar 15 ga watan Maris din Shekarar 1985) 'yar wasan ƙwallon hannu ce ta ƙasar Angola da kungiyar kwallon hannu ta Primeiro de Agosto da kuma ƙungiyar ƙwallon hannu ta kasar Angola.

Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Cristina Branco
Thumb
Rayuwa
Haihuwa Luanda, 15 ga Maris, 1985 (39 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Makaranta Universidade Lusíada de Angola (en) Fassara
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
C.D. Primeiro de Agosto (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa goalkeeper (en) Fassara
Kulle
Thumb
Cristina Branco
Thumb
cristina

Tana taka leda a kungiyar kwallon hannu ta mata ta Angola kuma ta halarci gasar kwallon hannu ta mata ta shekarun 2011 da 2013 a Brazil da Serbia.[1] Ta fafata ne a tawagar Angola a gasar Olympics ta lokacin zafi a shekarar 2012 a birnin Landan. [2] Ta kuma yi takara a tawagar Angola a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016 a Rio de Janeiro.[3] Ita ce mai rike da tutar Angola a yayin bikin rufewa a Rio.

Ta buga wasa a kulob din 1º de Agosto.[4]

Manazarta

Hanyoyin haɗi na waje

Wikiwand in your browser!

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.

Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.