Abbas ɗan Abdul-Muttalib

Kawun Annabi From Wikipedia, the free encyclopedia

Abbas ɗan Abdul-Muttalib
Remove ads

Abbas larabvci: العباس بن عبد المطلب‎, da hausa: al-Abbas dan Abdul-Muṭṭalib; c. 568 – c. 653 CE) ya kasan ce daya daga cikin manyan sahabban Annabi Muhammad S.A.W, kuma kawu ne a gurin Annabi. ya kasan ce yana bama Annabi kariya a Makka kafin Hijira amman bai musulunta ba sai bayan yakin Badar. daga tsatsan shine aka samu Daular Abbasiyyah[1]

Quick facts Rayuwa, Haihuwa ...
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads