Abdul Raouf

From Wikipedia, the free encyclopedia

Abdul Raouf
Remove ads

Abdurrazaq Yagoub umer Taha ( Larabci: عبد الرازق يعقوب عمر طه  ; an haife shi a ranar 18 ga watan Yuli shekara ta 1993), wanda aka fi sani da kawai Abdul Rauf ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Sudan wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a kulob din Premier League na Sudan Al-Hilal SC da kuma tawagar ƙasar Sudan .

Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Remove ads

Ayyukan kasa da kasa

Raouf ya fara buga wasansa na farko na kasa da kasa tare da tawagar kasar Sudan a wasan sada zumunta da suka yi da Habasha da ci 3-2 a ranar 30 ga watan Disamba na shekarar dubu biyu da ashirin da ɗaya 2021. [1] Ya kasance cikin tawagar Sudan da aka kira zuwa gasar cin kofin Afrika na 2021 . [2]

Manazarta

Hanyoyin haɗi na waje

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads