Abdullah na Saudi Arabia

From Wikipedia, the free encyclopedia

Abdullah na Saudi Arabia
Remove ads

Abdullah bin Abdulaziz al Saud, ( Larabci: Samfuri:Script ‘Abd ullāh ibn ‘Abd al-‘Azīz Āl Su‘ūd ) (1 ga watan Agusta a shekara ta alif dari tara da ashirin da hudu 1924 23 January 2015) shi ne Sarkin Saudiyya daga 1 ga Agusta 2005 har zuwa rasuwarsa a 23 Janairu 2015 . Ya zama sarki ne a bayan mutuwar ɗan'uwansa, Sarki Fahd. Shi ne ɗan Ibn Saud na goma.

Quick facts 18. Sarakunan Saudi Arabia, Prime Minister of Saudi Arabia (en) ...
Thumb
Abdullah bin Abdulaziz al Saud
Thumb
Lech Kaczyński tare da Abdullah bin Abdulaziz al Saud
Thumb
Abdullah na Saudi Arabia

Abdullah ya mutu ne daga matsalolin cututtukan huhu yana da shekara 90. [1] An'uwansa Salman sun ɗauki matsayinsa na sarki.

Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads