Adebayo Adelabu
Dan siyasar nigeria From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Adebayo Adelabu (an haife shi a ranar 28 ga watan Satumba, 1970) shine tsohon mataimakin gwamna, na ayyukan Babban Bankin Najeriya da dan takarar gwamnan jihar Oyo ne na jam’iyyar All Progressives Congress na 2019.[1][2][3][4][5]
Remove ads
Tarihin rayuwar
Farkon rayuwa
An haifi Adelabu ga Aderibigbe Adelabu na rukunin Oke-Oluokun,[6] Unguwar Kudeti a Ibadan. Kakansa Adegoke Adelabu ne.[7][8][9]
Ilimi
Adelabu ya halarci makarantar firamare ta Gwamnatin Karamar Hukumar Ibadan,[10][11] Agodi Ibadan daga 1976 zuwa 1982 da Lagelu GraJune 28, 2018mmar School, Ibadan daga 1982 zuwa 1987.[12][13][14][15]
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads