Angela Merkel

From Wikipedia, the free encyclopedia

Angela Merkel
Remove ads

Angela Dorothea Merkel (an haife ta a ranar Sha bokwai 17 ga watan Yulin shekarar alif dari tara da hamsin da hudu miladiyya (1954) ƴar siyasar ƙasar Jamus ce wanda a yanzu itace Chancellor na Germany tun daga shekarar (2005) tazama shugaban jam'iyyar Christian Democratic Union (CDU) daga shekarar (2000) zuwa (2018).[1] Merkel an bayyana ta amatsayin de facto shugabar ƙungiyar Tarayyar Turai,[2] {{the most powerful woman in the world,[3] da wasu masu sharhi a matsayin shugabar Free World.[4][5][6][7]

Quick Facts member of the German Bundestag (en), 30. President-in-Office of the European Council (en) ...
Thumb
Angela Merkel da Barrack Obama
Thumb
Angela Merkel
Thumb
Angela Merkel
Thumb
Angela Merkel
Thumb
Angela Merkel
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads