Anwar Sadat

From Wikipedia, the free encyclopedia

Anwar Sadat
Remove ads

Anwar Sadat ɗan siyasan Misra ne. An haife shi a shekara ta alif dubu daya da dari tara da goma sha’takwas 1918 a Monufia Misra, Anwar Sadat shugaban ƙasar Misra ne daga watan Oktoba na shekarar alif dubu daya da dari tara da saba’in 1970 (bayan Gamal Abdel Nasser) zuwa watan Oktoban shekarar alif dubu daya da dari tara da tamanin da daya 1981 (kafin Hosni Mubarak).

Thumb
Sadat tare da Carter
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Quick Facts Prime Minister of Egypt (en), Shugaban kasar Egypt ...
Thumb
Anwar Sadat a shekara ta 1980
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads