Bah Ndaw
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Bah Ndaw (wanda aka rubuta da sunan N'Daw, N'Dah, ko N'Daou, an haife shi a 23 ga watan Agusta 1950) jami'in sojan Mali ne kuma ɗan siyasa . Ya zama shugaban ƙasar Mali a ranar 25 ga Satumbar 2020. Tsakanin Mayu 2014 da Janairun 2015, ya kasance Ministan Tsaro .

Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads