Chadwick Boseman
dan wasan Amurka From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Chadwick Aaron Boseman (An haife shi 29 Nuwamba shekara ta 1976 - Ya mutu 28 ga watan Augusta shekarar 2020)[1] ya kasance dan'wasan shiri na Amurka ne. An haife shi kuma ya girma a South Carolina, ya dauki aikin shirya fim bayan kammala karatunsa a kan shiri daga Jami'ar Howard. A telebiji, yana fitowa a shirye-shiryen Lincoln Heights (2008–2009) da Persons Unknown (2010). Babban shirin da Boseman ya yi shi ne a fitowarsa mai wasan kwallon kwando wato Jackie Robinson a cikin fim din tarihi na 42 (2013). Ya cigaba da fitowa a shirye-shiryen tarihai, kamar yadda ya fito a Get on Up (2014) a matsayin mawaki James Brown da Marshall (2017) a matsayin Supreme Court Justice Thurgood Marshall.


Boseman ya samu nasara a fuskan duniya a fitarsa cikin shirin fim din Black Panther a cikin shirye-shiryen Marvel Cinematic Universe (MCU) daga shekarar 2016 zuwa shekarar 2019. Ya fito cikin shirye-shiryen MCU har sau hudu, wanda kuma ya hada da eponymous 2018 film da ta samar masa kyautar NAACP Image Award for Outstanding Actor in a Motion Picture and a Screen Actors Guild Award for Outstanding Performance by a Cast in a Motion Picture. Boseman also headlined the film 21 Bridges (2019) and had a supporting role in Da 5 Bloods (2020). His final film, Ma Rainey's Black Bottom, is scheduled to be released posthumously.
Remove ads
Rashin Lafiya

An gano cewa jarumin yana dauke da cutar kansa ne tun shekarar 2016, inda jarumin da iyalansa suka boye labarin a waccan lokacin. Labarin ya bayyana ne bayan mutuwar shi.
Fina-finai
Telebijin
Remove ads
Kyautuka
Remove ads
Karramawa
Digirin karramawa
Manazarta
Hadin waje
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads