David Mark

Dan siyasa (Senita, tsowon soja) daga Benue South From Wikipedia, the free encyclopedia

David Mark
Remove ads

David Alechenu Bonaventure Mark ko kawai An fi saninsa da David Mark, GCON (An kuma haife shi a watan Afrilun shekara ta alif dari tara da arba'in da takwas 1948A.C) a karamar Hukumar Otukpo, Jihar Benue, Najeriya) tsohon sojan Najeriya ne mai ritaya, kuma dan siyasa ne. Ya kuma zama Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya daga shekarar, 2007 zuwa shekarar, 2015, kuma sanata ne daga Jihar Benue.[1] Ya kasance Ɗan jam'iyar People's Democratic Party (PDP) ne.[2] kafin zamansa sanata, Mark yayi Gwamnan soji a Jihar Niger daga shekarar, 1984 zuwa shekarar, 1986[3][4] kuma ya rike mukamin ministan sadarwan kasar Nijeriya.

Quick Facts Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, mamba a majalisar dattijai ta Najeriya ...
Thumb
Hoton Abdul.ningi da david
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads