Dennis Masina
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Dennis Yuki Mcebo Masina [1] (an haife shi ranar 29 ga watan Mayu 1982)[2] tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Liswati wanda yake taka leda a ƙungiyoyin a Afirka ta Kudu da Belgium[3] a matsayin ɗan wasan tsakiya.[4]
Remove ads
Sana'a
An haife shi a Mbabane, gundumar Hhohho, Masina yana da alaƙa da tafiya zuwa Feyenoord a cikin watan Yuli 2002,[5] kuma daga baya tare da kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur a watan Oktoba. [6]
Manazarta
Hanyoyin haɗi na waje
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads