Diffa (sashe)
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Diffa sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Diffa, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Diffa. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 209,249[1].




Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads