Feyisetan Fayose

From Wikipedia, the free encyclopedia

Remove ads

Feyisetan Fayose. 'Yar Najeriya ce mai ba da agaji, mai fafutukar kare hakkin bil'adama, kuma tsohuwar uwargidan gwanan Jihar Ekiti a matsayin matar Ayo Fayose . [1]

Quick facts Rayuwa, Haihuwa ...

An haifi Feyisetan Fayose a ranar 8 ga watan Janairun shekara ta alif dubu daya da dari tara da sittin da hudu (1964).Har ila yau, ita ce babban mai kula da reshen jihar Ekiti na Ƙungiyar Mata ta Ƙasa . [2]

Ta kuma bada shawara akan auren yara kanana kuma tayi kira ga gwamnati da ta tabbatar da kariya ga haƙƙin ɗan adam, ta kuma shawarci matasa da su daina yin jima'i kafin aure da ba a kare su ba don hana HIV / AIDS.[3][4]

Remove ads

Bayanan da aka ambata

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads