Finland

From Wikipedia, the free encyclopedia

Finland
Remove ads

Finland ko Finlan[1], ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Finland tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 338,145. Kuma tana da yawan jama'a 5,491,054, bisa ga jimilla na shekara ta alif 2015. Finland tana da iyaka da Sweden, da Norway da kuma Rasha. Babban birnin na kasar Finland shine: Helsinki. Tampere shi ne kuma birni mafi girma na biyu na ƙasar Finland.

Thumb
gidan gwamnatin kasar finlan bayan samun yancin kai
Quick facts Take, Kirari ...
Thumb
Lahti, Finland
Thumb
Tashar jiragen ruwa ta Rauma
Thumb
Tutar Finlan.
Thumb
Thumb
Pielinen
Thumb
Taswirar Finland.
Thumb
kasar finlan

Finland ta samu yancin kanta a shekara ta alif 1917.

Remove ads

Hotuna

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads