Norway

From Wikipedia, the free encyclopedia

Norway
Remove ads

Norway ko Nowe[1], ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Norway tana da yawan fadin kasa kimanin murabba'in kilomita (385,207)[2]. Tana kuma da yawan jama'a (5,488,984)[3], bisa ga kididdigar da aka yi a shekarar (2016). Nowe na da iyaka da Sweden, da Finland da kumaRasha. Babban birnin Nowe shi ne Oslo.[4][5][6][7][8]

Fayil:Oslo slaktehus-ca. 1920 - Severin Worm-Petersen-Oslo Museum - OB.Z18327.jpg
Birnin oslo na kasar nowe
Fayil:Vista de Trondheim, Noruega, 2019-09-06,DD 03.jpg
cikin kasar nowe bayan samun yancin kai
Quick Facts Take, Kirari ...
Thumb
Ƙananan Ramin Hanya a Norway
Thumb

Nowe ta samu yancin kanta a shekara ta (1905).

Remove ads

Hotuna

.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads