Foumakoye Gado
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Foumakoye Gado (An haife shi a c . shekarar 1961 [1] ) ɗan siyasan ƙasar Nijar ne wanda a yanzu haka yake matsayin Sakatare-janar na Jam’iyyar Nijar ta Demokraɗiyya da Gurguzu (PNDS-Tarayya). Ya yi aiki a gwamnatin Nijar a matsayin Ministan Ma'adinai da Makamashi daga Afrilu 1993 zuwa Oktoban shekarata 1994 kuma ya sake riƙe wannan muƙamin a karo na biyu daga Afrilun shekarata 2011 zuwa Satumban shekarar 2011. Ya yi aiki a matsayin Ministan Mai tun a watan Satumbar shekarar 2011, tare da ɗaukar nauyin makamashi har zuwa Oktoban shekarar 2016.

Remove ads
Harkar siyasa
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads
