Hijira kalanda
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Hijira kalanda ;kalanda wata abuce da musulmai suke amfani da'ita a fadin duniya domin kididdige kwanaki da watanni dan sanin ranar da za'ayi Azumin Watan Ramadan, da sauran bukukuwan musulunci na shekara kaman karaman sallah da babban sallah.

Remove ads
Asali
Hijira asali kalman Larabci ce aka arota zuwa yaran Hausa (ma'anar kalmar shine kaura daga wani guri zuwa wani guri, amman galibi domin samun salama.) wanda kalmar data dace da ita a hausa itace Kaura, amman ma'anan kalmar a addinin Musulunci na nufin:- "Hijiran da Manzon Allah yayi tare da Abubakar Siddiq daga Makka zuwa Madinah (Yasrib) acikin shekara ta 622) [1] bayan kafiran makka sun tsara zasu kashe shi acikin watan Janairun shekara ta 622, sai Allah ya umurci Annabi da yayi Hijira daga Makka zuwa Madinah, wanda a wancan lokacin ana kiran garin da Yasriba, zuwan Annabi garin madina, sai aka canzama garin suna da Madina ma'ana Birni[2][3] [4][5][6][7][8][9]
Daga wannan lokacin ne aka fara kidayar watannin musulunci.
Remove ads
Watanni
Akwai watanni guda hudu masu alfarma a cikin watanni goma sha-biyu na musulunci sune;
- Rajab watan bakwai(7), and the three consecutive months of
- Dhū al-Qa‘dah (11),
- Dhu al-Ḥijjah (12) and
- Muharram (1).[10][11]
Remove ads
Hotuna
- Kalandar Larabci
- Calendar
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads