Ibrahim
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Annabi Ibraham A.S, turanci Abraham Harshen Hebrew| אַבְרָהָם dAvraham|ʾAḇrāhām; Larabci|إبراهيم, Ibrahim; Shine Baban addinai uku da suka sha hara a Duniya waɗanda ake kira da Addinan Ibrahimiya. A yahudanci shine ya samar da Alkawari wata muhimmiyar dangantaka ne tsakanin yahudawa da Allah madaukakin Sarki, kamar yadda addinin su ya nuna; A kiristanci, shine abin koyin duk wanda sukayi Imani, Jewish ko Gentile; A musulunci kuma shine Baban Annabawa, kasantuwar dukkanin Annabawa da Manzannin da suka zo bayan sa daga tsatson sa suke, wato daga cikin kakan sa ne, har zuwa kan Annabi Muhammad (S.a.w).



Labarin dake cikin Genesis ya ta'allaƙa ne akan themes of posterity and land. Allah ya umurci Ibrahim yabar gidan mahaifin sa Terah kuma ya zauna a kasar, wanda asali anba Canaan amma yanzu Allah yayi wa Ibrahim alkawari da ya'yansa. Masu bukata da dama ansaka su agaba, cikin wadanda zasu gaji garin bayan Ibrahim; da, Alkawuran da akayi wa Ismael akan kafa wata babbar kasa, Isaac, dan Ibrahim ta wurin yar'uwarsa Sarah, ya gaji Alkawuran da Allah ya yawa Ibrahim. Ibrahim ya mallaki akabari, (the Cave of the Patriarchs) a Hebron wanda na Saratu ne, thus establishing his right to the land; and, in the second generation, magajin shi Is'haq ya auri wata mata daga yan'uwansa, hakane yasa ya cire Canaanites daga samun kowane irin gado. Daga baya Ibrahim ya auri Keturah da sauran ya'yansa shida; amma lokacin da ya mutu, sai aka birne shi a gefen Saratu. Is'haq ne ya karbe "duka kayayyakin Ibrahim",su kuma sauran ya'yan suka sami "kyautuka" kawai, (Genesis 25:5–8).[1]
Tarihin Ibrahim baza'a iya dan ganta shi da wani tajaitaccen lokaci ba, amma kuma kowa ya yarda da lokacin patriarchal age, tareda exodus da kuma lokutan alƙalai, is a late literary construct that does not relate to any period in actual history.[2] A common hypothesis among scholars is that it was composed in the early Persian period (late 6th century BCE) sakamakon tashin hankali tsakanin Jewish landowners wanda yazauna a Judah lokacin Babylonian captivity da bin hakkin kasar su ta hannun "mahaifinsu Ibrahim", da wadanda suka dawo kuma suka tura neman su akan al'adun Musa da the Exodus.[3]j
Remove ads
HAIHUWA
Annabi ibrahim(A.S)malamai magabata ma,abota ilimi sun ce an haifi annabi ibrahim (A.S)tsakanin ruwan dufana haihuwar annabi ibrahim(A.S)shekara ta dubu daya da dari biyu da sittin da uku A lokacin da mahaifiyar annabi ibrahim(A.S)ta dauki cikinsa sai bokayen sarki namaruzu wanda shine sarki A zamanin annabi ibrahim(A.S)sai abokan sarki namaruzu suka ce yaron da muke baka labarinsa to fa hakika mahaifiyarsa ta dauki cikin sa A wannan dare to shine fa namaruzu yayi umarnin da a dinga yanka duk yaron da aka haifa ance a lokacin da haihuwar mahaifiyar annabi ibrahim(A.S)ya kusanto nakuda ta kamata sai ta tafi da sauri tana mai tsoron kada akashemata danta sai ta tafi can bayan gari ta haifeshi sai ta sashi a cikin wata korama bushashshiya sannan ta lullubeshi da wani yanki saita dawo gida ta bawa mijinta labarin abinda ya faru tace masa ta haifi da namiji amma yana bayan gari tay imasa kwatancen inda ta a jeshi sai mahaifinsa ya tafi gurin ya daukoshi ya gyara masa guri mai kyau ta yanda wani abu bazai iya cutar dashiba sannan kuma mahaifiyarsa tana zuwa wajensa akai akai domin ta shayar dashi Aduk lokacin da taje domin ta shayar dashi sai ta sameshi yana tsotsar babban dan yatsansa sai ta duba don taga mai yake tsotsa,sai taga yana tsotsar ruwa a daya danyatsan,kuma yana tsotsar nono a dayan kuma yana tsotsar zuma, Malamai sun hadu akan cewa annabi ibrahim(A.S)ya kasance yana ta girma kwana daya kuma kamar shekara,Annabi ibrahim(A.S)ya zauna a wannan gurin yana dan jariri kwana goma sha biyar sai yazo wajan mahaifinsa ya gaya masa cewa shi dansa ne kuma duk ya gaya masa duk abinda ya faru sai yayi farin ciki da haka wata rana Annabi ibrahim(A.S)yace wa mahaifiyarsa wanene ubangijina?sai tace masa nice sai ya sake ce mata ke kuma waye ubangijinki?sai tace mahaifinka sai yace shi kuma waye ubangijinsa?sai tace dashi namaruzu sai yace shi kuma wanene ubangijinsa?sai tace dashi bata saniba to tun daga wannan bai sake cewa komai ba sai taje ta bawa mahaifinsa labarin duk yadda sukayi,tace tana zaton wanda ake cewa zai canja addinin wannan gari ne shi koda azara yaji haka saiyasa aka kira dannasa, koda annabi ibrahim(AS)yazo sai ya gayawa mahaifinsa abinda ya gayawa mahaifiyarsa da azara yaji haka sai ya mareshi yace yimin shiru.
Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads