Kazech

From Wikipedia, the free encyclopedia

Kazech
Remove ads

Kazech ko Cak ko Jamhuriyar Cak[1], ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Cak tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 78,866. Cak tana da yawan jama'a 10,610,947, bisa ga jimilla a shekarar 2016. Cak tana da iyaka da Jamus, Poland, Slofakiya kuma da Austriya. Babban birnin Cak, Prag ne.

Quick Facts Take, Kirari ...
Thumb
Prague / Praha, Kazech
Thumb
Wurin zama na majalisar Cak.
Thumb
Tutar Cak.
Thumb

Cak ta samu yancin kanta a shekara ta 1993.

Remove ads

Hotuna

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads