Khartoum

Babban Birnin Sudan From Wikipedia, the free encyclopedia

Khartoum
Remove ads

Khartoum (lafazi: /khartum/; da Larabci: الخرطوم) birni ne, da ke a ƙasar Sudan. Ita ce babban birnin Sudan. Khartoum tana da yawan jama'a 5,185,000, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Khartoum a shekara ta 1821.

Thumb
Hotel na Grand, Khartoum
Quick Facts Wuri, Babban birnin ...
Thumb
Khartoum da dare.
Thumb
Alamart 41 th Street Khartoum - Suda
Remove ads

Hotuna

Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads