Nuhu
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Remove ads
Annabi.
Annabi Nuhu shine Manzo na farko bayan ruwan dufana da Allah ya fara turowa zuwa ga Mutane cewa suyi Imani da Allah kada su hada shi da kowa a gurin Bauta dayawa daga cikin su sun ki yin Imani sai yan kalilan sai Annabi Nuhu yayi Addu`a aka yi musu Ruwan dufana aka canza wasu mutanan a bayan su. Annabi Nuhu AS Ya dade yana kira GA mutane da a bauta wa Allah yana daga cikin mutane biyar a duniya Annabawa da Manzanni da suka fi kowa daraja a gun Ubangiji da kuma mutane Aljanu da Mala`iku Na farkon su shine Annabi nuhu na karshen su kuma shine Annabi Muhammad (S.A.W) manya-manyan Manzanni guda biyar da ake cema Ulul-azmi sune kamar haka:-
Remove ads
Jerin daraja.
Lura
Annabi Nuhu bashi bane Annabi na farko, Annabi Adam shine Annabi na farko amman shi ba Manzo bane, shi kuma Annabi Nuhu shine Manzo na farko da`aka turo shi zuwa ga mutane, yanada matukar muhimmanci kasan cewar dukkan Manzanni Annabawa ne, amman kumaAnnabawa ba kowanne ne Manzo ba.[2][3][4][5][6][7][8]
Diddigin bayanai na waje
- Tenets of Islam
- Pillars of Islam in Oxford Islamic Studies Online Archived 2012-11-19 at the Wayback Machine
- Pillars of Islam. A brief description of the Five Pillars of Islam.
- Five Pillars of Islam. Complete information about The Five Pillars of Islam.
Diddigin bayanai
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads