Mikayil Faye
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Mikayil Ngor Faye (an haifeshi ranar 14 ga watan Yuli, 2004)[1] ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Senegal wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga kulob ɗin Primera Federación Barcelona Atlètic.[2]
Remove ads
Sana'a
Dan baya na tsakiya na hagu, Faye ya kasance samfurin Diambars FC Academy a Senegal tare da Bamba Dieng .[3] Hakanan yana iya yin wasa a baya na hagu, an danganta shi da Olympique de Marseille, da Stade de Reims, kuma ya horar da Dinamo Zagreb.[4]
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads