Musalla
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
al-Musallā, Larabci : المصلى ( al-musallā ) suna ne na buɗaɗɗen fili a wajen masallaci wanda yawanci ana yin sa ne don yin sallah [1] An samo kalmomin daga kalmar aikatau صلى ( sallā ) wanda ke nufin addu'a.

Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads