Musnad Abu Hanifa
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Musnad Abu Hanifa ( Larabci: مسند أبو حنيفة ) ya kasan ce yana ɗaya daga cikin dadadden littafin hadisi wanda aka jingina shi ga malamin addinin musulunci Imam Abu Hanifa (80 AH- 150 AH). [1] [2]
Bayani
Ya ƙunshi hadisi kusan ɗari biyar (500). Littafin ba Imam Abu Hanifa da kansa ne ya rubuta shi ba amma ɗalibansa ne suka tattara shi. An rubuta shi a mafi kusa da rayuwar Annabi Muhammadu .
Littattafai
Litattafai da dama sun wallafa littafin a duk fadin duniya:
- Musnad Imam Abu Hanifah (ra): An buga shi: Littafin Buƙatu (1 Janairu. 1901)
- Musnad Imam Ul a Zam Abu Hanifah Ra: Bugawa: Littafin Akan Bukata
Duba kuma
- Jerin littattafan ahlussunna
- Musnad al-Shafi'i
- Musnad Ahmad bn Hanbal
- Muwatta Malik
- Kutub al-Sittah
- Majma al-Zawa'id
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads