Rémi Mathis
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Rémi Mathis (an haife shi a ran 20 ga Nuwamba a shekara ta 1982, a garin Besançon, a ƙasar Faransa) dan ma'adina, dan laburare da dan jami'a ne. Shugaban ƙungiyar Wikimédia France (Wikimedia Faransa) ne daga shekarar 2010 zuwa shekarar 2014.


Remove ads
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads