Rustamid
From Wikipedia, the free encyclopedia
Rustamid (ko Rustumid, Rostemid ) yayi mulkin wani yanki na Arewacin Afirka a cikin shekaru na 700 zuwa 909. Babban birnin ya kasance Tahert . Ya kasance a cikin Algeria ta yanzu . Ƙungiyar tana da asali da Fasiya [1] [2] [3] . Babu wanda ya san girman ƙasarsu amma ya yi gabas har zuwa Jabal Nafusa a Libya .

Imaman Rustamid
- Abd ar-Rahman bn Rustam bn Bahram ( 776 - 784 )
- Abd al-Wahhab bn Abd ar-Rahman ( 784 - 832 )
- Aflah bn Abdil-Wahhab ( 832 - 871 )
- Abu Bakr bn Aflah ( 871 )
- Muhammad Abul-Yaqzan bn Aflah ( 871 - 894 )
- Yusuf Abu Hatim bn Muhammad Abil-Yaqzan ( 894 - 897 )
- Yaqub bn Aflah ( 897 - 901 )
- Yusuf Abu Hatim bn Muhammad Abil-Yaqzan, ya sake ( 901 - 906 )
- Yaqzan bn Muhammad Abil-Yaqzan ( 906 - 909 )
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.