Sani Musa Danja
Dan wasan kwaikwayo na hausa sannan kuma mawaki From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Sani Musa Abdullahi, wanda aka fi sani da Sani Danja ko kuma Danja {An haife shi a ranar ashirin 20 ga watan Afrilu shekaralif dari tara da saba'in da Uku1973} Miladiyya. jarumin fim ne a Nijeriya, furodusa, darekta, mawaki kuma mai rawa.[2][3] Yana fitowa a finanin masana'antar Kannywood da kuma na kudancin Najeriya Nollywood..[4] A watan Afrilun shekara ta dubu biyu da Sha takwas 2018 Etsu Nupe, Yahaya Abubaka ya nada shi a matsayin Zakin Arewa.[5][6] Ya kasance ɗaya daga cikin shahararrun yan wasan kwaikwayo a Kannywood

Remove ads
Aiki
Ya shiga harkar finafinan Hausa a shekarar alif dubu daya da dari Tara da tsassa,in da Tara miladiyya 1999 a amatsayin dalibi. Danja ya fito a fina-finai da dama irin su, Manakisa, kwarya tabi Kwarya, Jaheed, Nagari, Wasiyya, Harsashi, Gidauniya, Daham, Jarida, Matashiya, da sauransu. A shekarar 2012 ya fara haskawa a Nollywood'Yar Kogin.[7][8]
Fina-finai
Sani Musa Danja ya yi, ya shirya kuma ya ba da umarni a fina-finan Kannywood da Nollywood . Daga cikinsu akwai: [9]
Remove ads
Iyali
Sani danja ya auri Mansura Isah Allah ya azurta su da ƴaƴa huɗu.
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads